Wannan ita ce kasidar da aka fara bugawa a Jaridar AMINIYA ta ranar 16 – 22 na watan Afrilu. Kasancewar jigonta ya ta’allaka ne da tsarin Kimiyyar Sinadarai, ta sa na sanya ta a Mudawwanar “Kimiyyar Kere-Kere” da ke http://kimiyyah.blogspot.com. Sai a zarce can don samun kasidar gaba dayanta.
A sha karatu lafiya.
Baban Sadik
No comments:
Post a Comment